Jump to content

Ostiraliya (nahiya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ostiraliya
General information
Gu mafi tsayi Mount Kosciuszko (en) Fassara
Yawan fili 7,688,094.938 km²
Suna bayan Terra Australis (en) Fassara
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 26°S 141°E / 26°S 141°E / -26; 141
Bangare na Earth's surface (en) Fassara
Ostfeste (en) Fassara
Oceania (en) Fassara
Kasa Asturaliya, Sabuwar Gini Papuwa da Indonesiya
Territory Asturaliya
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Southern Hemisphere (en) Fassara

26°S 141°E / 26°S 141°E / -26; 141Page Module:Coordinates/styles.css has no content.26°S 141°E / 26°S 141°E / -26; 141

 

Nahiyar Ostiraliya, wani lokaci ana kiranta da Sahul / / ), Australiya -New Guinea, Australinea, Meganesia, ko Papualand don bambanta ta daga ƙasar Ostiraliya, na nan a yankin Kudanci da kuma Gabashin hemisfiya. [1] Sunan " Sahul " ya samo asali ne daga Sahul Shelf, wanda wani yanki ne na nahiyar Ostiraliya. Nahiyar ta hada da yankin kasar Ostiraliya, Tasmania, tsibirin New Guinea ( Papua New Guinea da wasu sassan Indonesia ), <a href="./Aru%20Islands%20Regency" rel="mw:WikiLink" title="Aru Islands Regency" class="cx-link" data-linkid="187">Aru Islands</a>, Tsibirin Ashmore da na Cartier, galibin tsibiran Coral Sea, da wasu tsibiran da ke kusa. Tana cikin yankin Oceania, Ostiraliya ita ce mafi ƙanƙanta a cikin nahiyoyin guda bakwai da muke dasu a duniya.

  1. Empty citation (help)